Wani ya fusata jarumar kannywood rahama sadau a kafar sada zumunta "Facebook" inda ta daura sabbin hotunanta babu abinda ya fito a bakinsa yace mata sai "duwawu kamar na kurciya"

Ita kuma ta mayar masa da martani kamar haka "ai tunda ya birgeka shikenan" ta nuna masa ranta bai baci ba ga hotunan data daura nan. Ga kuma hoton martanin da tayi masa nan