Kalli wani abu wanda ya faru a tsakanin Adam a zango da momee gombe a wani taron manyan kannywood wanda mutane sukayi masu mummunar fahimta.

Wanda su mutane tunanin da suke ga abinda ya faru daban asalin kuma abinda ya faru daban ya banbanta da tunaninsu idan kuka kalli wannan bidiyon na wajen taron kannywood din zaku fahimci mutane sunyi kuskuren fahimta.