Rigima rashida mai sa'a da su rahama sadau wanda akayi a farkon wannan shekarar ta sanadiyyar zuwa Dubai da sukeyi suna bidiyo jarumar rashida mai sa'a tace masu kauyawa. 

Hakan ya janyo rigima a tsakaninsu yanzu kuma wannan rigimar ta sake dawowa sabuwa ga bidiyon abinda ya faru nan.