A cikin wannan bidiyon zakuji gaskiyar lamari game da yadda akayi ma nafisa abdullahi aski a cikin shahararren film din sultana wanda Nura M. Inuwa Movie suka dauki nauyin kawo shi. 

Da kuma zakuga yadda akayi mata askin shin da gaske aski akayi mata ko na bogi ne.