Gaskiya magana akan auren tsofaffin jaruman kannywood guda biyu rashida mai sa'a da kuma iyantama wanda shima tsoho ne a cikin masana'antar film ta kannywood. 

Labarin aurensu su yana ta yawo saboda wani hoto da sukayi a cikin yanayi na soyayya mutane sun shiga rudani suna bukatar suji menene gaskiyar maganar. 

Ga bidiyo nan mun kawo maku wanda zakuji duk abinda kuke bukata a cikinsa asha kallo lafiya.