Full width home advertisement

Kannywood

Hausa Music

Advertisement

 


Kalli yadda wani yaro ya shiga cikin tashin hankali da rashin nutsuwa kai takai ko waje baya iya fita saboda bugun budurwarsa da yayi wanda hakan bai dace ba kuma yana daya daga cikin abinda zakayi ka tabbatar ma da duniya baka da ilimi. 

Wannan yaro bayan wannan duka bidiyon nan yayi ta yawo a social media hakan ne ya tunzura mutane kowa nemansa yake har hukuma nemansa take sai daga baya ya nema budurwar tasa ta yafe mashi ga bidiyon duk abinda ya faru nan munkawo maku. Sponsored Links

| Designed by 24blog Inc | Distributed By 24blog