Shahararren jarumin shiri mai dogon zango wato shirin kwana casa'in wanda ya sharaha sosai a duniyar yan kallo wannan jarumin film din mai suna malam ali. 

Ya saki wannan bidiyo ne a tunaninsa zai birge masoyansa da wanda ma ba masoyansa ba sai kuma akasin haka ya faru wannan bidiyo ya janyo masa zagi kama yadda muka samu bayanin a tasha youtube. 

Ga bidiyo nan mun kawo maku.