Full width home advertisement

Kannywood

Hausa Music

Advertisement

 


Wannan shine bidiyon was an sallah da jaruman wannan shahararren shirin me dogon zango wato izzar so suka gabatar a kasar niger makwabciyar Nigeria. 

Wannan wasa ya dauki hankulan mutane matuka saboda yadda sukayi sa a tsari maki ban sha'awa da nishadantarwa kaima da ba'ayi a gabanka shiyasa muka kawo maku wannan bidiyon. 

Domin ku kashe kwarkwatar idonku. 
Sponsored Links

| Designed by 24blog Inc | Distributed By 24blog