Full width home advertisement

Kannywood

Hausa Music

Advertisement

 


Wannan wani jita jita ne wanda yake yawo a social media wanda ake ta yada shi kuma mutane hankalunsu ya raja'a akan labarin sun yadda gaskiya. 

Mutane da yawa sunyi cikkaken bayani wanda ya nuna wannan labaru bashi da tushe duk wanda yaci karo dashi kada ya gasgata shi. 

Ga bidiyon labarin nan wanda shima wanda ya yadashi yayi ni a cikin rashin sani daya San ba gaskiya bane bazai yadashi ba saboda zai bata mashi aiki dalilin yin wannan rubutun saboda yada jita jita na illa matuka kuma a addinance ma babu kyau. Sponsored Links

| Designed by 24blog Inc | Distributed By 24blog