Full width home advertisement

Kannywood

Hausa Music

Advertisement

 


Abinda ya faru a wannan bidiyon tabbas ya nuna macce bata lalacewa saida namiji haka kuma shima namijin bayan lalacewa saita silar macce duba da abinda wannan maccen take fadi duk da gaskiya ta fadi amma a cikin maganar ta akwai San sai saboda ta goyama yan uwanta mata.  

Ta manta da duk iskancin namiji sai macce ta bashi dama zai sannan zaiyi iskanci da ita kuma saita bashi dama zai iskanta ta a zamanin yanzu bama a fyade saidai zina meyasa matan suna ba mazan dama Allah ya kara shiryamu ameen. 
Sponsored Links

| Designed by 24blog Inc | Distributed By 24blog