Full width home advertisement

Kannywood

Hausa Music

Advertisement

 


Wannan shine bidiyo na farko daya fara cire soyayyar bilkisu shema a zukatan mutane dalili kuwa sune tana daya daga cikin jaruman kannywood mata wanda ake ganinsu da mutunci idan ka cire aisha tsamiya to zaka iya sakota na biyu. 

Ga ra'ayoyin mutane akan wannan bidiyo, wani yace ashe ke dama kina cikin jahilan matan kannywood, wani kuma yace bantaba tunanin ganin haka daga gareki ba bilkisu shema you disappointed me. 

Ko wannan yakamata yasa wannan jaruma idan mai hankali ce bazata sake yin irin wannan bidiyon dabai dace da dabi'ar dan musulmi ba kuma bahaushe. Sponsored Links

| Designed by 24blog Inc | Distributed By 24blog