Ina masoya, magoya bayan, mabiya, fasihin mawakin soyayya wanda yaga bana kuma yaga bara wato mawakin nura m inuwa ku garzayo nan domin jiranku ya kare nesa tazo maku kusa ya saki wannan shahararren album nashi da kuka dade kuna jiransa a yau Monday kamar yadda yayi alkhawari zai sake shi a wannan shekara ta 2021 yau ya cikashi. 

Yanzu naku aikin ya rage naku sauke kaf wakokin wannan album guda 15 akan wayarku domin nishadinku ayi sauraro lafiya. 


                            DOWNLOAD NOW