Lamarin abaya ya wuce yadda ake tsammani abun yafi karfin tunanin iyayen yara mata iyayen yara mata basu taba tsayawa sukayi tunanin irin abinda wannan sabon shedanancin daya shigo na abaya irin abin kunyar dazai jawo masu ba. 

Yanzu da abun yazo yafi karfin tunaninsu sai salati suke ganin haka malamai sun fara fitowa suna magana fadakarwa kuma su Jan kunnen iyayen yara dasu kansu yara matan ga bidiyon nan mun kawo maku.