Jaruman kannywood mata wanda sukayi shigar Allah wadai a wani gagarumin taron kannywood da aka gudanar a yau talata wanda bamu San dalilin hadashi ba. 

Mundai samu labarin yinsa da kuma wannan bidiyo daya fito yake ta yawo a social media ya kara tabbatar da sun gudanar da taron kamar yadda labari yazo.