Full width home advertisement

Kannywood

Hausa Music

Advertisement

 


Wannan wani bidiyo na shahararriyar jarumar kannywood wacce ake kira da fati shu'uma wanda taje was an sallah jihar sokoto wani abu ya faru da ita da farko tazo wannan gari ta fara wasan sallah lami lafiya. 

Kuma ta gama lami lafiya a daidai inda abun ya faru shine bayan ta gama wasan sallah tazo wajen da tayi parking din mota a daidai nan abun ya faru wasu samari suka tare ta ga bidiyon nan munkawo maku domin wani ya dauki bidiyo din. 
Sponsored Links

| Designed by 24blog Inc | Distributed By 24blog