Duk wani cikakken masoyan shahararriyar jarumar kannywood wato fati washa yakamata ya tsaya yayu tsam da ransa ya kalli wannan bidiyo.

Domin ta dalilin wannan bidiyo ku masoyanta zaku sake samun damar sanin wasu halayyenta wanda zasu iya kara sa ku sota fiye da yadda kuke yi a can baya kafin ganin bidiyon wasu kuma zasu iya jin kiyayyarta a zuciyarsu. 

Ga bidiyon nan mun kawi maku anan kasa asha kallo lafiya.