Manya manyan kannywood jarumai da directors da producers dama duk wani wanda ya kasance ma'aikaci ne a cikin masana'antar kannywood sun hada wani gagarumin taro wanda ya dauku hankulan masoyansu. 

Wanda har mutane suke cewa basu taba taro kamar wannan ba ga bidiyon yadda wajen ya kasance nan mun kawo maku a kasa kusha kallo lafiya.