Innalillahi tsohuwar jarumar kannywood wacce ake kira da ummi zee zee ta rasu yau muke samun wannan labarin a shafinta na Instagram dama kwana biyu da suka wuce ta fito tayi sanarwar zata kashe kanta saboda kuncin rayuwa. 

Sai bayan wasu yan lokuta dayin wannan post nata mutane suke ta tambayarta miye ke damunta tace masu a damfare ta naira 450million yanzu abinda bamu sani ba shine kashe kanta din tayi ko kuma damuwa ce ta kashe ta gadai wani bidiyo nan da muka samu mun kawo maku kila ku samu amsar wannan a cikinshi.