Bidiyon yarinyar shahararren jarumi kuma director  na masana'antar kannywood wato ali nuhu wasu kuma suna kiranshi da sarki Ali nuhu wannan yarinya tashi tayi wannan bidiyon rawar ne ta daura shi a Instagram da dukkanun sauran shafukan yada zumunta na zamani. 

Wannan bidiyo ya dauki hankalin mutane sosai musamman moyanta masu bibiyar shafinta na Instagram zaku iya kallon wannan bidiyon kuma idan kuna bukata gashinan kasa munkawo maku.