Wata budurwa wacce bbc hausa sukayu fira da ita dalilin kuwa hirar da ita bawai celebrity bace ita kawai saboda ita bata barin gashi a saman kanta suka kirata domin ta fadama yan uwanta mata dalili da yasa bata bari gashi ko hakan zau amfane su. 


Bayan wannan hirar yarinyar da saboda habbakuwar followers a shafikanta na yada zumunta shine babban dalilinta nayin wannan bidiyon domin nuna farin ciki sai kuma a cikin maganarta take taba maza maganr batayi masu dadi ba shiyasa dake samun comments daidai da maganar da tayi zaku iya kallon bidiyon idan kuna sha'awa gashinan mun kawo maku.