Tsohuwar jarumar kannywood wato sadiya haruna wacce ta fita masana'antar saboda irin halayen da mazajen masana'antar suke nuna ma mata harta dawo daga baya tana tona masu asiri daya bayan daya hakan ne ya saka tayi sunan da film dinma bai saka tayi ba. 

A cikin wannan sabuwar shekara itama tayi wata baranbarama wacce ta za mata zagi ta uwa ta uba harda tsinuwa duk ta dalilin wani bidiyo data daura a shafinta na sada zumunta tana wanka.