Sabuwar masifar data kunno kai a cikin al'ummar musulmi wadda dama ta dade da shiga cikin al'ummar daba musulmai ba wacce har tayi kamarin da tazamo masu kasuwanci basajin komai kuma basa tsoron Allah bare kuma suji kunyar mutane zasuyi bidiyo suna siyarwa mutane dashi. 

Yanzu haka a hankali a hankali wannan mummunar dabi'ar, na kokarin shigowa cikin al'ummar musulmi wanda wannan babban jabaya ne a tafiyar addini Allah kayi mana maganin wannan masifa mun samo wannan bidiyo ne daga tashar youtube mai suna (arewarmu tv) ga bidiyon nan kasa gamai bukatar kallonsa.