Mawakin kishin kasa fresh emir ya saki wata sabuwar wakarsa wacce yayi ma yan mata da samari wacce yayi ma lakabi da sunan (yaya ne) wata ta bada chitta ma'ana tayi dadu sosai ga salo iri iri a cikinta. 

Kuyi kokarin sauke ta akan wayarku domin zakh samu nisha daga wannan wakar ayi saurato lafiya. 


                                DOWNLOAD NOW