Assalamu alaikum ma'abota kallon wannan shahararren shirin me dogon zango na mai suna labarina wanda ya shahara kuma yayi ficce a cikin wadannan fina finai da ake masu dogon zango na wannan zamani labarina na daban ne musan a halin yanzu haka masoya wannan shiri suna nan suna tsumayen sa domin cigaba da kashe kwarkwatar idanunsu. 

Amma sunji shiru to a kara hakuri masu daukar nauyin wannan shiri suna iya kokarinsu domin cigaba da kawo maku wannan shiri nasu ga wani bidiyo nan wanda muka ga yana yawo a social media wanda zai kwantar maku da hankali akan maganar cigaba da shirin na labari na kusha kallo lafiya.