Irin wannan yana daya daga cikin dalilin da yasa saka malamanmu na addini ke janyo hankali akan matanmu wanda basuyi aure ba da kuma iyayenmu akan su daina tursasa yaransu dole sai sun auri mai kudi ko su daina da yarinyarsu mai kudi yazo nemanta sunga tana sonshi basuyi wannan kwakkwaran bincike ba suce anbashi saboda ba ko wanne mai kudi bane yasan addini kuma yake mutumin kirki talaka mai rufin asiri yafi mai kudi wanda bashi da cikakkiyar tarbiya. 

Yanzu wannan abin daya faru idon mutumin kirki ne bazai iya aikatshi ba hukunci kuma yana akanku dake matar da baki samarma yaranki uban kirki ba da kuma ku iyaye da baku aura ma yarinyarku miji nagari ba Allah ya bamu damar sauke wannan nauyi ameen.