Innalillahi yadda matan aure da yan mata budurwowi suka dauka wata sabuwar halayya wacce masifa ce a wajenta da wanda yake tare da ita mijinta wannan halayya itace shan maganin HIV domin ya gyara mata jiki alhalin ita bata dauke da cutar. 


Idan kuka kalli wannan bidiyo zakuji dalilansa masu karfa na wannan halayyar babbar masifa ce Allah yasa mudace ameen.