Abubuwan wasu daga cikin matan kannywood suke aikatawa domin neman suna dole yasa a dinga kallonsu su gabaki daya yan iska da wanda sukeyi da wanda basu ana yin jam'i dukka yanzu wannan yar film ce kuma film din hausa. 

Saboda neman suna daga yar uwarta yar film saboda ta fita daukaka da kudi a cikin harkar tace wajen yin tattoo ayi nata tattoo din hoton jarumar a cikinta da yakasance tsaraicinta mutuncinta amma saboda neman suna mara amfani duk tace tana zubar dasu a banza Allah yasa su daina wadannan abubuwa domin suna taba addinin musulunci domin a cikinsa suke ameen.