Shahararriyar jarumar kannywood wato bilkisu shema wacce tana daya daga cikin manyan jaruman kannywood mata ita dai bilkisu shema yar jihar katsina ce amma film ya mayar da ita kano a kwana Kin baya da suka fara daukar wannan film din tayi posting din wadannan hotunan a shafinta na Instagram mutane suka dinga yawo dasu suna cewa anyi mata fyade ba tare da sunyi binchike sun gane film ne ki gaske. 

A wannan lokacin wannan jaruma batace komai ga masu kokarin bata mata suna ba sai a wannan watan ta sake posting dinsu ta bayyan irin yadda taji a daidai wannan daukar saboda anyi mata fyade ne a wajen kuma ake kokarin kashe ta a yanayin data shiga taji kamar da gaske abin yake faruwa sannan tace tasha wahala wajen daukar wannan film din sosai. 

Ga kuma bidiyon da mutane suke yadawa da gaske fyade akayi mata wanda ba haka bane a film ne kawai.