Wannan shine sabon bidiyon shahararriyar jarumar kannywood nafisa abdullahi ta saki wanda ta sakashi a shafinta na Instagram da tik tok wanda hakan ya janyo mata zagi da tsagwama wanda su kuma daya kamata irin wannan zagin da tsangwamar da akeyi masu yakamata ya zama silar daina wasu abubuwan da suke wanda baikamata ace musulma macce na aikatasu ba amma hakan baya hanasu saidai ma kari. 

Wanda hakan rauni ne babba matuka suke janyo ma addininmu saidai babu abinda zamu ce idan masu shuryuwa ne Allah ya shuryasu idan kuma ba mash shiryuwa bane Allah yayi mana maganin su.