Shahararriyar jarumar kannywood kuma sabuwa a masana'antar wacce ake yin wani kayataccen shiri da ita mai suna izzar so ta silar wannan shiri tayi suna matuka aka santa lokaci guda kuma ta samu masoya saboda tana da matukar hazaka akan roll din da aka saka ta a film din.

A yau ta bayyana yadda take farin cikin tayi aure kuma tana da yara kafin ta shiga harkar film da bidiyon da take bayani da kanta a cikinsa asha kallo lafiya.