Wannan shine babban dalilin da yake sakawa ake zargin matan film da basa jin kunyar iskanci a cikin wannan bidiyo da yake ta yawo a social media wato kafafen sada zumunta na zamani Wanda mutane suka aminta da tabbas wannan shine dalilin da yasa ake zargin su da hakan. 

Munyi kokarin kawo maku wannan bidiyo domin kuma ku kalla kuma ku fahimta dalilin da yasa kuke zarginsu da haka saboda kashi 80 a cikin dari na mutane haka suke kallon yan film ga bidiyon nan kasa mun kawo maku.