Cikakken wa'azin da malam yayi yayin da yaci karo da wannan bidiyon badala da yaran hausawa suke a gidan biki da gidan gala wanda ta silar irin wannan bidiyo mutane da yawa suke fadawa cikin harkar zinace zinace subhanalillahi. 

Duk wanda Allah yasa yaci karo da wannan bidiyo yayi kokari ya yada shi domin wannan masifa ce wacce ba maki yinta kadai take shafa ba harda kai da kake cikin al'ummar da suke aikawata Allah yasa mudace duniya da lahira.