Shahararren jarumin wasan hausa wato kannywood adam a zango da kuma babbar yarinyarsa ummi rahab wacce mutane da yawa suke yima kallon shine babanta sun samu wata matsala babba a shafinkansu na sada zumunta wato account nasu na instagram anyi hacking dinsu a lokaci daya. 

Wannan bidiyo nasu da muka kawo maku suna sanarwa ne a cikin bacin rai da damuwa akan abinda ya faru matuka kuma suna ba masoyansu hakuri insha Allahu nan da dan karamin lokaci za'a dawo masu da account nasu.