shahararriyar jarumar kannywood kuma shahararriyar yar kasuwa aisha aliyu tsamiya ta fito ta nuna rashin jin dadinta da wasu abubuwa da akeyi mata a shafinka yada zumunta na Facebook wasu na amfani da sunanta.

 suna damfarar mutane suna amsar masu kudi shiyasa tayi wannan bidiyo domin jaddada ma mutane kada su sake su kara turawama wani kudi a Facebook batayin Facebook kuma tayi wannan bidiyo a cikin rashin jin dadi. 


Ga maki bukatar kallon bidiyon gashinan mun kawo maku asha kallo lafiya.