Shahararren mawakin hausa wanda wakokinsa suke a bangaren mata zallah wato ado gwanja mawakin mata a labarin da muke samu da kuma cikkakiyar hujja da hoto data faifan bidiyo ya hadu da wani kalubale a rayuwarsa a wannan shekarar 2021 wanda abu bai yima masoyansa dadi ba. 

Duba da hoton mawakin koma menene ya same shi yaji jiki matuka ma'ana yasha bakar wahala domin ko menene ya taba mutum a idonsa yana jin jiki bare kuma idon ya kumbura to a takaive dai a cikin bidiyon da muka kawo maku kasa zaku samu cikakken bayanin abinda ya faru dashi dallah dallah.