Ummi rahab sabuwar jarumar kuma tsohuwar jarumar kannywood abinda yasa aka ce mata haka shine tun tana karamar yarinya akayi wani film da ita tare da jarumi adam a zango wanda film din ya shahara matuka wato Ummi wanda nura m inuwa ne yayi wakar film din. 

Sai kuma kwatsam gata ta dawo film a lokacin da tayi girman ban mamaki a cikin wannan sabon film din da sukeyi tare da jarumi adam a zango maki suna farin wata sha kallo anyi mata fyade a film din shine take nuna irin yadda taji a wannan lokacin ga bidiyon nan a kasa.