Ko wacce macce da wacce tayi aure da wacce batayi ba yakamata ace idan son samu ne ta kalli wannan bidiyo domin zai zama wa'azi gareta sosai ga masu zuciyar da Allah yasa tayi tunanin wannan bidiyo kuma ta dauki shi a matsayin wa'azi. 

Domin ba ko wacce macce bace zata kalli wannan bidiyo ya amfane ta ba saboda abinda yake faruwa a cikin wannan bidiyon sun tsane shi matuka babu abinda sukafi tsana a duniya kamar abinda yake faruwa a cikin wannan bidiyo Allah yasa duk wacce ta kalli wannan bidiyo ya zama wa'azi akanta kuma tayi amfani dashi ameen.