Subhanalillahi yadda mata ke kokarin kashe mijinta saboda zai karo aure zaiyi mata kishiya yanzu a ma'aunin hankalin wannan sone zai sakata wannan abun ko kiyayya ne idan son shi take kome zaiyi koda kuyi laifi ne bazata gani ba bare kuma abinda zaiyi ba laifi Bane. 

Duk da ake cewa macce nada karancin tunani wajen yanke hukunci a yayin da ranta ya baci amma wannan hukunci da zatayi akwai rashin imani gabaki daya ma batason mijin dama kawai wani dalili nata na aurensa tunda har zata iya kashe shi saboda karo kishiya Jan hankali duk wata maccen da bata cire cewa a gidan mijinta ba dole bane ta zauna ita kadai ba to ta dauki haryanzu zuwa jahannama Allah kasa mu dace Allah ya bamu mata na gari masu sonmu ameen.