Wannan shine bidiyon da yake yawo a tashar kallo ta online wato youtube wannan bidiyon mun samo shine a tashar channel ta youtube mai suna bariki vevo wannan bidiyo an dauki yadda masu garkuwa da mutane suke lalata da yara mata. 

Abin ban haushi abin ban tausayi saidai babu yadda mutum zaiyi sai dai addu'a tunda masu karfin tsayar Da abin bashi ke gabansu ba kawai tara abin duniya yake gabanzu Allah yasa mu dace.