A cikin wannan bidiyon zaki samu cikkaken bayani da kuma irin abubuwan da zaki samo da yadda zakiyi amfani dasu domin gyaran nononki idan kuma kinga hakan zai baki wahala sun saka number waya domin suna da maganin na siyarwa amma bama wani abin wahala bane zaku iya hadawa da kanku. 

Wannan bidiyon domin mata amma namiji maki mata zai iya kallo domin ya taimakawa matarsa idan tana cikin irin wannan matsalar na karancin girman nono duk ya zube saboda hakan na gyara zaman takewar aure wani da nonon matarsa ya zube idan ya kalle ta sai yaga kamar ya kalli wani namiji kada kuje waje kuna kallon haram ku taimakawa matanku domin kuma ku kalli wanda lada zaku samu ba zubu ba.