Mawaki nura m inuwa kamar yadda yayi ma masoyansa alkhawarin sakin album nashi a wannan sabuwar shekarar yayi kokarin kara tabbatar masu dafa kada su damu domin sunga har yanzu bai sake shiba yana nan tafe shiysa ya saki hoton album din. 

Kamar yadda kuke gani ga kuma sunan album dinnan "Ni DA Ku" da kuma jerin wakokin da suke cikinsa a gefen hoton.