Mata mata mata masu aure wanda suke da kannai mata kuyi hattara dasu kunsan yadda zasu rinqa zamantakewarsu da mazajenku da kuke aure saboda wannan abin daya faru babu wacce baya iya faruwa da ita. 

A wannan bidiyon na kasa da muka kawo maku zaku ga duk abinda ya faru da yadda wannan abu mara dadi ya faru Allah yakara shiryamu.