Online counter

Martanin aisha najamu izzar so cikin fushi ga wanda suke zaginta saboda ta taya yan shi'a murna


 

Martanin jarumar kannywood wacce ta kasance sabuwa ce a masana'antar kannywood shiyasa wannan abun daya faru take ta tayar da jijiyar wuya ba kamar yadda sauran matan da suka goge a cikin masana'antar ba wanda zasuyi abu mutane suna zaginsu suyi burus kamar badasu ake ba. 

Wannan jaruma ta nuna bacin ranta matuka da zaginta da akayi saboda taya murna zagayowar shekarar haihuwa sayyid Ali yayin da yan shi'a sukeyi gadai bidiyon nan wanda tayi take nuna bacin ranta wanda ta dauki tsawon minti ukku tana yinsa. 
Post a comment

0 Comments