Innalillahi wannan bala'i dame yayi kama kullun da irin wanda zakaji kuma daga hausawa kuma musulmai idan kaji wani ma sai hankalinka ya tashi yanzu menene amfanin irin wannan cin amanar kuma da mahaifiyarta. 

Allah ya kara shirya mana al'umma ameen ga bidiyon nan kasa ga mai bukatar gani.