Yadda mutanen wani gari me suna sade a karamar hukumar darazo suka kashe wani mutum suka kona sa har lahira wanda wannan mutum silar kashe shi da sukayi shine yayi batanci ga fiyayyen halitta wato annabi Muhammad (S. A. W). 

Jama'a nata fadin ra'ayinsu akan kinsan da akayi haryanzu dai kowa abinda yake nunawa ra'ayinsa shine wannan hukuncin da akayi masa yayi daidai daga shi kila baza'a kara samun wanda zai karayin batanci ga annabi ba dama sunayi ne saboda sunga ana kyale. 

Sunan wannan mutumi shine ana kiransa da TALLE ME RUWA abinda yasa suke ce mashi me shine yana sana'ar siyar da ruwa a garin ga hotunan yadda abin ya faru.