Online counter

Kalli yadda angon mata biyu ya shiga dakin amarensa biyu a abuja

 

 

Wannan shine bidiyon yadda wannan bawan Allah daya auri mata biyu a ranar daya kuma a cikin wannan bidiyon zaku ga yadda su dukka ya shiga dakinsu da kuma yadda kowa daga cikinsu. 

A yanayin da yadda suke maga amarya da uwar gidan tabbas suna cikin zaman lafiya kuma ana fatan Allah ya su kasance a haka karshen rayuwarsu ameen summa ameen ga bidiyon nan kasa mun kawo maku. Post a comment

0 Comments