Jamila nagudu ta fashe da kuka a daidai lokacin data samu labarin ana ta yada labarin mutuwarta a social media harda bidiyo a, yadda muka samu jawabi hakan wannan bidiyo ta fashe da kukan ne a yayin da taci karo da bidiyon ma'ana taga bidiyon mutuwar nata da idon. 

To kukan ne bamusan menene dalilin yinsa ba duk wanda yaga wannan bidiyon zai iya sanar damu idan harya fahimci dalilin da yasa take wannan kuka a comments section dinmu Allah yasa mudace Allah muyi kyakkyawan karshe.