Online counter

IZZAR SO EPISODE 40 Jaruman sun bada hakuri a wajen daukar shi lawan ahmad

 


Wannan shine bidiyon jaruman izzar so wanda suke akan aikin daukar cigaban shirin yanzu shiyasa suka shirya yin wannan bidiyon bada hakurin zuwa ga masoyansu na tsayawa da sakin shirin kwatsam back zato ba tsammani kuma babu sanarwa. 

Ga bidiyon nan kasa wanda sukayi a cikin barkwanci kusha kallo lafiya. 
Post a comment

0 Comments