Wannan bala'i dame yayi kama taya ma'aurata suke tunanin auransu zaiyi albarka ta silar auran ana irin wannan lalata kuma nan wai farin ciki ne da nuna godiya muna mantawa duk wata ni'ima da Allah ya baka ka saka kida kayi farin cikinta Allah ya kwashe albarkar ni'imar kuma ya tsine mata. 

Kuma munsan da haka amma muke take sanin shiyasa gashinan auran ko anyi ba'ayin zaman lafiya a cikinsa meyasa a mamadin kayi saukar alqur'ani ka salloli ka gode ma Allah kaje kana yin abinda Allah zai tsine ma auran Allah ya bamu ikon gyarawa ameen.