Online counter

Dj ab - Voom freestyle Music

 


Sabuwar wakar DA dj ab yake saki wacce ake cema freestyle wadda wacce ita ba cikakkiyar waka bace amma kuma waka ce. 

Sunanta (voom) kuma tayi dadi matuka kuma tare da bidiyon ta suka fiddo wanda bidiyon abin birgewa tare da kannansa mata yayi bidiyon. 


                           DOWNLOAD NOW

Post a comment

0 Comments